Wednesday, September 2
Shadow

Lauya ya garzaya kotu inda yake neman ta hana Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a 2027

Wani lauya me suna Johnmary JideObi ya shigar da karar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan neman kotu ta hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.

Ya shigar da karar ne ranar Litinin a babbar kotun tarayya dake Abuja.

Yace idan Goodluck Jonathan ya sake cin zabe zai yi shekaru fiye da 8 da doka ta yadda kowane shugaba yayi.

Dan hakane yake neman a hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.

Karanta Wannan  'Yan Fafutuka na kasashen Yarbawa sun bukaci a kama tsohon shugaban kasa, Janar Babangida a Hukuntashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *