
Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara
Bahijja ta bayyana hakan ne a hirar ta da Tubeless Media.
Saidai wasu na ganin ba kowace mace ce za ta iya yi wa mijinta irin wannan biyayyar ba!
Me za ku ce?