Sunday, October 25
Shadow

Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa

Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa.

Ranar 18 ga watan Afrilu ce ranar da aka haife shi.

Yariman ya shahara a ƙasashen Larabawa, har an laƙaba masa sunan, “Yarima Mai Barci”.

Karanta Wannan  Bidiyon fasto na rawa da Kàrùwà a gidan rawa(Club) ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *