
Magoya bayan Arsenal kenan a Kaduna ke yin liyafar murnar doke Real Madrid a gasar zakarun Turai a jiya da daddare.

Arsenal dai ta samu nasara a dukka wasanni turmi biyu na zagayen siri-ɗaya-ƙwale, inda ta doke Madrid din 3-0 da kuma 1-2 a gasar zakarun Turai.