Thursday, September 17
Shadow

Magoya bayan Arsenal kenan a Kaduna ke yin liyafar murnar doke Real Madrid a gasar zakarun Turai a jiya da daddare

Magoya bayan Arsenal kenan a Kaduna ke yin liyafar murnar doke Real Madrid a gasar zakarun Turai a jiya da daddare.

Arsenal dai ta samu nasara a dukka wasanni turmi biyu na zagayen siri-ɗaya-ƙwale, inda ta doke Madrid din 3-0 da kuma 1-2 a gasar zakarun Turai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata mota da wani dan Najeriya ya kera yake yawo da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *