Tuesday, May 12
Shadow

Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa Ta Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN.

Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa Ta Rasu

Ta rasu ne a yau Laraba, inda za a yi jana’zar ta da misalin karfe 4:00pm a garin Kafin Hausa dake Jigawa.

Allah ya yi mata rahama.

Daga Khalid Yusuf Sambo

Karanta Wannan  Ina da kwararan shaidu cewa mijin ki mijin ki ɗan neman mata ne - Sanata Natasha ga matar Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *