Wednesday, January 7
Shadow

Mahaifiyarmu ce tasa muka fito muka yi Bidiyon akan babanmu

‘Yan matannan da suka fito suka bayyana cewa ba zasuwa mahaifinsu addu’a ba bayan rasuwarsa sun ce mahaifiyarsu ce ta sakasu.

Sun bayyana cewa, kuma duk masu zaginsu, suna fatan Allah ya baiwa ‘ya’yansu mazaje irin mahaifinsu.

Yan matan dai sun dauki hankula bayan da suka bayyana suna murna da rasuwar mahaifinsu inda suka ce ya yaddasu bai musu komai ba, mahaifiyarsu ce ke wahala dasu har suka girma.

Marikiyarsu wadda ‘yar uwa ce a wajan Mahaifiyarsu ta bayyana cewa, sun yi hakanne dan ya zama wa’azi ga sauran maza masu irin wannan hali.

Karanta Wannan  Babu Dan Arewa da ya isa ya zama shugaban kasa a 2027 sai 2031 bayan Tinubu ya gama saboda Buhari ma sau biyu yayi mulki>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *