Friday, December 26
Shadow

Majalisar Tarayya na shirin yin dokar hana masu gidajen haya yin karin da ya wuce kaso 20 cikin 100

Rahotanni sun bayyana Majalisar wakilai na shirin yin dokar da zata hana masu gidajen haya yin karin da ya wuce kaso 20 cikin 100.

Da majalisar, Hon. Bassey Akiba ne ya kawo wannan kudirin doka inda yace wannan doka zata kiyaye hakkin dan haya kuma zai hana shiga hakkinsa.

Ya kawo misali a babban birnin tarayya, Abuja inda yace wasu gurare da a baya ake biyan 800,000 rana daya an kara kudin hayar ya koma Miliyan 2.5

Dan hakane ya bayyana cewa ya kamata a takawa masu gidajen haya birki.

Karanta Wannan  Mushen Jaki, Alade akan Bola tafi gawar wannan Mutumin da ya Ràsù bayan ya gama koyar da Shirka>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *