Tuesday, May 19
Shadow

Kudin Dangote sun karu zuwa Dala Biliyan $30.2

Rahotanni daga jaridar Bloomberg sun bayyana cewa, Kudin Attajirin Najeriya, Aliko Dangote sun karu zuwa Dala Biliyan $30.

Rahoton yace Dangote ya samu karin Dala Biliyan $2.25 a cikin shekara daya.

Hakanan Rahoton yace Dangote ya samu karin dala Miliyan $89.2 cikin awanni 24 sannan wannan yasa ya kai matsayin mutum na 75 a Duniya cikin masu kudi.

Karanta Wannan  Najeriya na shirin kwaso 'yan ƙasarta da suka maƙale a Afirka ta Tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *