
Rahotanni sun bayyana cewa, manyan sojojin Amurka sun fara baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump shawara cewa ba lallai su yi nasara idan suka kawo Khari Najeriya ba.
Sojojin sun ce akwai yiyuwar za’a sake tafka kuskure irin wanda aka yi a kasashen Syria da Afghanistan da Libya.
Hakan na zuwane bayan da Sojojin suka mikawa shugaban kasar Amurkar tsarin kalar hare-haren da suke shirin kawowa Najeriya.