Tuesday, September 8
Shadow

Manyan Sojojin Amurka sun gargadi shugaban kasar, Donald Trump da cewa akwai yiyuwar ko sun kawo Khari Najeriya ba zasu yi nasara ba

Rahotanni sun bayyana cewa, manyan sojojin Amurka sun fara baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump shawara cewa ba lallai su yi nasara idan suka kawo Khari Najeriya ba.

Sojojin sun ce akwai yiyuwar za’a sake tafka kuskure irin wanda aka yi a kasashen Syria da Afghanistan da Libya.

Hakan na zuwane bayan da Sojojin suka mikawa shugaban kasar Amurkar tsarin kalar hare-haren da suke shirin kawowa Najeriya.

Karanta Wannan  Allah Sarki:Kalli Bidiyon Sojan da aka kora daga aiki saboda yace 'yan siyasa su saka 'ya'yansu a aikin soja ya yi magana a karin farko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *