Friday, January 16
Shadow

Masu wakokin Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Sufayene, Kuma wallahi sunfi son Annabi, amma kun dage sai kun gano Laifinsu>>Sheikh Nura Khalid, Digital Imam

Malamin addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya bayyana cewa, Sufayene ke wakokin yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Yace amma wanda basa yi sun sasu gaba sai sun gano inda suke kuskure.

Yace duk wanda ya dauki littafin wani yana neman kuskure to zai ga kuskuren, saidai ya nemi a shafawa masu yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sojoji suka rikawa wasu matasa da ake zargi da Sàtàr Kaza Gwale-Gwale

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *