Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Masu kudi na Allah da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) basu wuce mutane 20 ba a Najeriya, Sauran duk barayine>>Inji Ordinary President

Ahmad Isa, Ordinary President ya bayyana cewa, a Najeriya masu kudi na Allah da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) basu wuce mutane 20 ba.

Yace sauran duk Barayine.

Ya bayyana cewa, yasan zai yi bakin jini amma zai fada saboda yasan gaskiya idan bai fada ba ya taimakawa zalinci.

Karanta Wannan  Dan kwallon Najeriya, Ademola Lookman ya shiga jerin wanda zasu iya lashe kyautar Ballon D' Or

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *