Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna ya bayyana ra’ayinsa akan mutuminnan na kasar Equatorial Guinea da yayi lalata da mata da yawa ya kuma dauki Bidiyon faruwar lamarin.
Sanata Sani yace Dalilin da yasa ake samun irin mutumin masu lalata da matan mutane a Ofis shine mata basu son mata ‘yan uwansu su zama ogannin su.
Lamarin mutumin ya dauki hankula sosai inda akai ta Allah wadai dashi inda wasu suka rika yaba masa.