Tuesday, April 28
Shadow

Mataimakin shugaban kasa da Shugaban sojoji na Riko sun jewa shugaba Tinubu ta’aziyyar shugabab sojoji da ya rasu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban sojoji na riko Lt. General Olufemi Oluyede sun jewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta’aziyyar shugaban sojoji da ya mutu.

Kowannensu ya kaiwa shugaban ziyara ne a lokuta daban-daban.

Karanta Wannan  Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yi daga haska wasu finafinai 22 a jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *