Saturday, October 24
Shadow

Matarnan me yin fina-finan Alfasha da aka gani tare da sanata Adams Oshiomhole ta yi martani kan sukar da ake mata

Matarnan ‘yar kasar Afrika ta kudu da aka gani Sanata Adams Oshiomhole na shafa mata kafa ta yi martani kan sukar da ake ta mata.

Matar dai an bayyana cewa ‘yar Fin din fina-finan batsa ce.

A martaninta tace ‘yan Najeriya Sanatansu zasu je su dama su takurawa ba ita ba.

Ta rubuta hakane a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *