
Wani matashi me suna Musa Muhammad Kamarawa da aka kama yana aiki da ‘yan Bindiga yace tsohon Gwamnan jihar Sokoto, Dr. Dalhatu Bafarawa Kawunsane.
Yace kuma yasan yana da alaqa da ‘yan Bindigar.
Ya bayar da labarin yanda yake hada kai da Tshàgyèràn Dhàjì ya basu bayanai su kaiwa mutane hare-hare.