Friday, November 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwatin Kudi hadda daloli da aka baiwa Hamisu Breaker daga mutanen Shafa Wali

An ga Hamisu Breaker yana karbar akwatin Kudi da mutanen Shafa Wali suka bashi.

A baya dai an ga wani Bidiyo inda Shafa Wali ta bayyana kyatukan kudi da suka haura Naira Miliyan 7 da abokanta suka baiwa Hamisu Breaker.

Karanta Wannan  An samu fargabar dasa Bàm a Jos, Jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *