Wednesday, October 7
Shadow

Matashiya me fadakarwa a kafafen sada zumunta da kuma ikirarin ita ‘yar Izalace, ta dauki Hankula bayan da aka ga ta kaiwa wani Bayerabe ziyara a dakinsa dake Abuja suna ta tikar rawa

Saifan Mai Kyau data saba fadarkwa hadda ma janyo hankalin mata musamman wadanda suka yi abinda bai dace ba a kafafen sada zumunta.

Sannan tana ikirarin ita ‘yar Izala ce.

An ganta a dakin wani Bayerabe data kai masa ziyara a Abuja.

Yace daga Kaduna ta taso ta kai masa ziyara

Inda aka ga suna rawa tare.

https://www.tiktok.com/@kimzzyfrosh/video/7692855300935732486?_r=1&_t=ZS-9AM1O1oi1n6

Wasu masoyanta dai sun ce ya kamata ta tsaya waje daya, idan Ita ta Allah ce ta tsaya a matsayin nutsatstsiya, idan kuma dayan bangaren take ta tsaya acan domin tana raba musu hankali.

Saidai da Surutu yayi yawa, Bayeraben ya fito ya nuna cewa akwai abokansa a dakin ba su kadai bane.

Karanta Wannan  Ji dalilin da ya sa yawanci shugabannin jam'iyyu a Najeriya ke sauka ba girma ba arziki?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *