
Nafisa K. Abdullahi ta baiwa maza shawarar cewa daga yanzu duk wanda zai kara aure kar ya yadda mace ta tube yaganta tsirara.
Tace har zai iya kai hannu ma ya taba dan ya tabbbatar komai na gaskiya ne.
Ta bayyana hakane a Bidiyon data wallafa a shafinta na Tiktok inda tace cutar da akewa maza ta yi yawa.