Thursday, January 15
Shadow

Mun Baka Wata 6 idan baka tabuka abin azo a gani ba, zamu sa a tsigeka>>Majalisar Tarayya ta gayawa Janar Christopher Musa

Sanatoci a majalisar Dattijai sun bayyanawa janar Christopher Musa cewa, sun bashi watanni 6 su ga kokarinshi a wajan magamce matsalar tsaro.

Sun ce idan bai tabuka komai ba har watanni 6 suka wuce to lallai zasu bada shawarar a tsigeshi a matsayin Ministan tsaro.

Sun bayyana hakane yayin tantance shi a zauren majalisar.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa Gilashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *