Thursday, November 26
Shadow

Burin kowane Tshàgyèràn Dhàjì dake kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda a tunaninsu Najeriya akwai kudi>>Inji Janar Christopher Musa

Janar Christopher Musa ya bayyana cewa, Burin kowane dan Bindiga a kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda tunaninsu a Najeriya akwai kudi.

Ya bayyana hakane a lokacin tantancesa a majalisar Dattijai.

Ya kara da cewa zai hada kai da sauran ma’aikatun tarayya da kuma jami’an tsaro da kasashe makwabtan Najeriya da dauransu dan samar da tsaro.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1996228876444340649?t=mUwYTwatPHCs2AXDYSIgcg&s=19
Karanta Wannan  Kalli Hotunan yanda 'yan Kwallon Najeriya, Super Eagles ke shirin karawa da Morocco

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *