
Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, a lokacin da ya zama kakakin majalisar Dattijai, akwai sanatoci kusan 50 a jam’iyyun adawa.
Yace amma yanzu wanda ke jam’iyyar adawa basu wuce 4 zuwa 5 ba.
Yace suma sai rokonsa suke ya kaisu wajan shugaban kasa su koma APC.