Wednesday, April 29
Shadow

Mun Gama da ‘Yan Adawa: Yanzu sanatoci 5 ne kadai suka rage a jam’iyyar Adawa a majalisar Dattijai, suma se rokona suke in musu jagora zuwa gurin shugaban kasa su koma APC>>Inji Sanata Godswill Akpabio

Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, a lokacin da ya zama kakakin majalisar Dattijai, akwai sanatoci kusan 50 a jam’iyyun adawa.

Yace amma yanzu wanda ke jam’iyyar adawa basu wuce 4 zuwa 5 ba.

Yace suma sai rokonsa suke ya kaisu wajan shugaban kasa su koma APC.

Karanta Wannan  Ya kamata mutane su shiga taitayinsu su daina yada karya da bata sunan dan shugaban kasa, Seyi Tinubu>>Kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi gargadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *