Friday, December 5
Shadow

Muna bayar da Sarauta ne domin neman Aljannah ba don kudi ba -Inji Mai martaba Sarkin Daura Dr. Umar Faruk Umar

Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya bayyana cewa ba domin kuɗi Masarautar ke nade-naden sarauta ba, suna yi ne domin neman Aljannah.

An jiyo Sarkin ya bayyana haka ne a cikin wani faifan bidiyo da ya karaɗe kafafen yada labarai, ya yin da masarautar ke naɗa wani muƙami. Mene ne ra’ayoyin ku?

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bidiyon na hadu da Wata Bafulatana me tallar Nono na tambayeta waye Dahiru Usman Bauchi a wajensu, Sai Tace Allah ne(Subhanallahi)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *