Friday, July 17
Shadow

Muna bayar da Sarauta ne domin neman Aljannah ba don kudi ba -Inji Mai martaba Sarkin Daura Dr. Umar Faruk Umar

Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya bayyana cewa ba domin kuɗi Masarautar ke nade-naden sarauta ba, suna yi ne domin neman Aljannah.

An jiyo Sarkin ya bayyana haka ne a cikin wani faifan bidiyo da ya karaɗe kafafen yada labarai, ya yin da masarautar ke naɗa wani muƙami. Mene ne ra’ayoyin ku?

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya tamin alkawarin bani jirgin ruwan danyen man fetur 15 a wata amma guda 5 kawai suke bani>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *