Friday, January 23
Shadow

Muna rokon Abba da Kwankwaso suwa Allah kada su fita daga jam’iyyar NNPP su koma APC>>Inji Shugaba NNPP ma Kano, Hashim Dungurawa

Shugaban jam’iyyar NNPP na Kano, Hashim Dungurawa ya roki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso cewa kada su fita daga jam’iyyar su koma APC.

Yayi wannan roko ne yayin da rahotanni suka fito cewa Abba zai koma APC ba tare da kwankwaso ba.

Hashim Yace kada su koma jam’iyyar da suka yi adawa da ita a baya.

Karanta Wannan  Kamar Dai BUA Shima Dangote ya sha Alwashin karya farashin Shinkafa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *