Sunday, September 6
Shadow

Murna ta barke yayin da Shugaba Tinubu ya dawo Nijeriya bayan halartar kaddamar da sabon Paparoma, Pope Leo a birnin Rome, Italy

Murna har baka, yayin da shugaban kasa Tinubu ya dawo Nijeriya lafiya, a ziyarar da ya kai ƙasar Italiya domin taya sabon Fafaroma murnar tabbatar da shi a matsayin sabon shugaban Kiristocin duniya

Karanta Wannan  Haba shiyasa Hisbah suka Haramta jin wakar Hamisu Breaker, Kalli Bidiyon yanda Khadija Me Numfashi ta hau kan wakar take kwarkwasa kamar wata 'yar India

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *