
An fitar da Alkaluman bayanai kan yawan mutanen da suka nemi aiki a Hukumomin Civil Defence, Fire Service, da Immigration.
Tuni dai aka kulle shafin bayan kammala daukar aikin.
Sannan an fitar da bayanai kan yawan wadanda suka nemi aikin wadanda suka kai mutane 1,910,539.
Jihohi 5 da suka fi mutane da yawa da suka nemi aikin sune:
Kogi State- 116,124
Kaduna- 114,500
Benue- 110,525
Kano- 89,355
Niger- 79,504
Jihohin da ke da mutane mafiya karanci da suka nemi aikin sune:
Delta- 27,956
Bayelsa- 11,669
Lagos- 14,215
Rivers- 22,207
Ebonyi- 23,601