Tuesday, November 11
Shadow

Mutane Miliyan 1.9 ne suka nemi aikin Fire Service, Immigration, da Civil Defence da aka bude kwanannan, yayin da mutane dubu 30 ne kadai za’a dauka, Kalli Yawan mutanen da suka nema daga kowace jiha

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

An fitar da Alkaluman bayanai kan yawan mutanen da suka nemi aiki a Hukumomin Civil Defence, Fire Service, da Immigration.

Tuni dai aka kulle shafin bayan kammala daukar aikin.

Sannan an fitar da bayanai kan yawan wadanda suka nemi aikin wadanda suka kai mutane 1,910,539.

Jihohi 5 da suka fi mutane da yawa da suka nemi aikin sune:

Kogi State- 116,124

Kaduna- 114,500

Benue- 110,525

Kano- 89,355

Niger- 79,504

Jihohin da ke da mutane mafiya karanci da suka nemi aikin sune:

Delta- 27,956

Bayelsa- 11,669

Lagos- 14,215

Rivers- 22,207

Ebonyi- 23,601

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya saka hannu dan samar da makarantar horas da 'yansanda ta musamman da zata dace da zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *