Saturday, June 27
Shadow

Na fita zaka a gidanmu na daina saka Hijabi, na ki yadda amin aure, yanzu kam ina rayuwata yanda nake so>>Inji wannan matar

Wannan matar ta bayyana cewa, ta fita zakka a gidansu.

Tace ta daina saka Hijabi, ta ki yadda a mata aure.

Tace yanzu sheke ayarta take, tana shan giya, tana soyayya da maza daban-daban kuma tana zuwa duk inda take so.

https://twitter.com/i/status/2025253608317428039
Karanta Wannan  Kada ku yadda da sabuwar dokar haraji>>Sanata Ndume ya gayawa sarakuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *