Na matsawa mijina dole sai ya sake ni domin mun ha’du da wani Saurayi Mai kyau a Facebook.
Khadra, wacce ta fito a wata hira ta TV, ta ce, a shekarar 2022, na hadu da wani mutum a Facebook wanda ya fi mijina kyau. Mun kasance da soyayya mai zurfi, duk da cewa ni matar aure ce mai ‘ya’ya uku.
Daga ƙarshe, ya rinjaye ni na yi jayayya da mijina, na nemi saki Kuma ya sake ni. A ranar da na rabu da mijina sai kawai shi Saurayin nawa dandalin Facebook ya yi bulokin Dina a duk shafukan da muke tattaunawa dashi.