Friday, December 5
Shadow

Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yayi kokari a yanzu duk Talauci Talala yana samu ya ci shinkafa a gidansa.

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Daniel Bwala a hirarsa da DW.

Bwala yace Tsare-tsare gwamnatin Tinubu sun sa Shinkafa ta wadata a kowane mataki na ‘yan Najeriya.

Yace kuma sun samarwa mata masu ciki da basa iya haihuwa an musu aiki kyauta hakanan akwai magungunan da suka rika bayarwa kyauta

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda 'yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a titunan Lagos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *