Friday, June 26
Shadow

Najeriya ce ke ƙérą wa Ƙásąŝheɲ Afirka mąkâmäi – inji Matawalle

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana céwa a yanzu haka Kamfanin Mąkamãi na Najeriya (DICON) shi ke samar da mąkâmâi da albųrųsai ga wasu ƙasashen Afirka.

Ya bayyana haka ne a wajen shirye-shiryen bikin cikar DICON shekara 60 da kafuwa.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Shugaban kasa, ji abinda ya faru da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bayan da yayi Tuntube ya fadi a kasar Turkiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *