
A shekarar 2015, Najeriya ce ta daya a jerin kasashen da suka fi karfin Tattalin arziki a Afrika.
Saidai yanzu Najeriyar ta koma ta 4 kamar yanda wasu alkaluma suka nunar.
2015
1 Nigeria — $494.31 billion
2 Egypt — $350.12 billion
3 South Africa — $346.66 billion
4 Algeria — $187.49 billion
5 Angola — $131.66 billion
2025
1 South Africa — $410.34 billion
2 Egypt — $347.34 billion
3 Algeria — $268.89 billion
4 Nigeria — $188.27 billion
5 Morocco — $165.84 billion
*2025 is projected.
#Statisense
(IMF WEO Apr 2025)