Friday, July 17
Shadow

Buhari ya bar mana gadon Mafi Munin Gwamnati>>Inji Nuhu Ribadu

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, sun gaji mafi munin yanayin Gwamnati daga wajan Gwamnatin Buhari.

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai jihar Benue bayan munanan hare-haren da aka kai jihar da suka yi sanadiyyar kashe mutane sama da 50.

Ya bayyana cewa, suna kokarin ganin an kawo karshen lamarin matsalar tsaro a jihar Benue kuma suna jajantawa Al’ummar da lamarin ya shafa.

Karanta Wannan  Bayan Fadi Tashi Na Tsawon Shekara Guda Yana Neman Aikin Gwamnati Ya Ki Samuwa, Daga Karshe Dai Matashin Ya Tattara Kwalin Karatuna A Gefe Ya Kama Kasuwa Afujajan, Inda Yake Siyar Da Katako Da Kusa A Yankin Gabasawa Dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *