Friday, December 5
Shadow

Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje.

Karamin ministan man fetur, Dr Heineken Lokpobiri ne ya bayyana hakan a wajan taron ma’aikatan man fetur da aka gudanar.

Yace duk da kalubalen da Najeriya ke fuskanta wajan wadata cikin gida da Man fetur, kasar zata kuma kaiwa kasashen Afrika ta yamma man fetur din.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *