Monday, April 20
Shadow

Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje.

Karamin ministan man fetur, Dr Heineken Lokpobiri ne ya bayyana hakan a wajan taron ma’aikatan man fetur da aka gudanar.

Yace duk da kalubalen da Najeriya ke fuskanta wajan wadata cikin gida da Man fetur, kasar zata kuma kaiwa kasashen Afrika ta yamma man fetur din.

Karanta Wannan  Bidiyo:Kalli Yanda wadannan 'yan matan ke kuka suna bayar da labarin yanda faston su ya dirka musu cikkunan shege

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *