Saturday, December 13
Shadow

Ni ba bakauye bane na sayi Motar Rolls Royce da kudina babu wanda ya bani>>Wike

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa shi ba bakauye bane.

Ministan ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Yana martani ne ga tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi inda yace shi ya sayi Motar Rolls Royce da kudinsa ba wani ya bashi ba.

Saidai yace shi kuma Amaechi ‘yan Kwangila suka bashi mota.

Wike yace ya taso gidan dake da wadata amma ba zai ce su maau kudi bane.

Karanta Wannan  Rundunar 'Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami'anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi'a A Abuja A Makon Da Ya Gabata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *