Saturday, June 27
Shadow

Ni ba bakauye bane na sayi Motar Rolls Royce da kudina babu wanda ya bani>>Wike

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa shi ba bakauye bane.

Ministan ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Yana martani ne ga tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi inda yace shi ya sayi Motar Rolls Royce da kudinsa ba wani ya bashi ba.

Saidai yace shi kuma Amaechi ‘yan Kwangila suka bashi mota.

Wike yace ya taso gidan dake da wadata amma ba zai ce su maau kudi bane.

Karanta Wannan  Ji yanda dan majalisa yawa abokan aikinsa tonon silili, yace yanzu kowane Sanata ana bashi Naira Biliyan 2 dan majalisar wakilai kuma Naira Biliyan 1 dan suwa mutanen mazabarsu aiki tun bayan da shugaba Tinubu ya cire tallafin man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *