Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana cewa shi ba mijin kirki bane.
Ya fadi hakane a shafinsa na sada zumunta a matsayin martani ga wata mata da tace tana sonsa.
Adamu yawa matar fatan Alheri da samun miji na gari inda yace shi ba miji ne na gari ba.