
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hussain ta bayyana cewa, duk wanda itace aka fi tattauna batunta a kafafen sada zumunta na Arewa.
Tace dan haka duk wanda yasan ya taba magana a kanta, a yanzu tana son ya fito yayi magana akan dalibai mata na jihar Kebbi da aka yo garkuwa dasu.
Tace duk wanda bai yi ba ta zagi Ubansa.