
Mawakin kudancin Najeriya, Portable ya bayyana cewa, shima ya ji dadin rashin Buhari.
Yace saboda Buharinne yasa aka harbi Mutane a lokacin zanga-zangar EndSars a Lekki Toll Gate.
Yace shi mutuwar da Buhari ma yayi bata mai dadi ba, abinda yake ao shine Buhari ya dawo ya sake Mutuwa.
An zargi jami’an tsaro da kashe masu zanga-zangar EndSARs abinda suka karyata.