Thursday, November 26
Shadow

Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, hadarin da Adam A. Zango yayi maganar gaskiya ya daku.

Yace kawai dai saidai ace Allah ya bashi lafiya.

Yace ba dan Allah ya kiyaye ba da saidai a ji wani labarin.

Gfresh ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyon da ya saki.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7516246945053166904?_t=ZM-8xElmsXd0IH&_r=1

A baya dai Gfresh yayi kiran a daina yawan zuwa gaida Adam A. Zango saboda ya samu ya huta.

Karanta Wannan  Ku Daina zabar shuwagabanni saboda addini ko kabilanci ku rika zabe saboda cancanta>>Tsohon Shugaban kasaz Jonathan ya baiwa matasa shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *