Amfanin alum a gaban mace
Alum daya daga cikin abubuwan da ake amfani dasu ne wajan tsaftace ruwa da sauran magungunan gargajiya.
Mata na amfani da Alum a shekaru Aruru da suka gabata musamman wajan matse gabansu.
Bari mu duba amfaninsa dalla-dalla.
Amfanin alum a gaban mace
Da yawan mata sukan yi amfani da Alum wajan matse gabansu shekaru aru-aru da suka gabata.
Kuma har a yanzu ma wasu na amfani dashi, saidai a yayin da yake yima wasu aiki, wasu kuwa baya musu aikin yanda ya kamata.
Alum ya kasu kashi-kashi, bari mu duba kowanne da yanda ake amfani dashi.
Alum na Gari a Gaban Mace
Alum na gari farine dake saurin narkewa a cikin ruwa.
Yanda ake amfani da alum na gari a gaban mace
Ana zuba daya bisa hudu na cokalin shan shayi a cikin kofi, sannan a sa ruwa
A juya sosai har sai Alum...