Monday, October 5
Shadow

Kamar dai kowace shekara, Muhammad Salah ya yi kwalliyar Kirsimeti ya dora a Shafin sada zumunta

Tauraron kwallon kafar kasar Misra, Muhammad Salah ya saka hotunan kwalliyar Kirsimeti da yayi da iyalansa a shafukansa na sada zumunta.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce kamar ko da yaushe inda wasu da yawa suka sokeshi

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani Abinci da aka raba a wajan Biki da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *