DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya.
Wannan yana nufin daga yanzu za a daina National Anthem na "Arise O Compatriots" za a koma yin tsohon National Anthem da aka yi zamanin turawa "Nigeria, We hail thee".
Shin kuna marana da wannan mataki da shugaba Tinubu ya dauka ?