Rikice-Rikicen da suka faru a Duniya a shekarar 2023 ba’a taba ganin irin su ba tun shekarar da aka yi yakin duniya na biyu.
Hakan ya fito ne daga wani bincike da wata kungiya ta kasar Norway ta yi.
An yi rikice-rikice akalla 59 a Duniya wanda 28 a Africa aka samesu.
Kuma a kasashen 34 ne aka yi wannan rikice-rikice.