Friday, November 13
Shadow

Rahama Sadau ta kaddamar da bikin baje-kolin fina-finai a arewacin Najeriya

Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta kaddamar da bikin baje-kolin fina-finan Arewacin Najeriya.

Bikin dai na son laluɓo hanyoyin fito da ƙwarewar al’ummar arewacin Najeriya.

An samu halartar ministar raya al’adun Najeriya, Hannatu Musawa da shugaban hukumar fina-finai, Ali Nuhu da kuma sauran masu ruwa da tsaki.

Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa, Ministan Abuja, Nyesom Wike yace baya dana sanin Sakawa babban dakin Taron Najeriya sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *