Sunday, February 8
Shadow

Rahotanni sun ce kasar Amurka tanata Tattara bayanan Sirri akan Najeriya ta hanyar amfani da jirgi marar Matuki

Rahotanni sun bayyana cewa tun a watan Nuwamba, kasar Amirka na ta tattara bayanan sirri akan Najeriya.

Rahoton yace an gano hakanne ta hanyar amfani da na’urar dake bibiyar jiragen sama.

Kafar Reuters ce ta ruwaito wannan labari.

Labarin na zuwane yayin da kasar Amurka tace ba zata yi amfani da karfin soji ba a Najeriya dan taimakon Kiristoci da aka ce ana kashewa.

Karanta Wannan  Ko da dalibi ya ci jarabawar JAMB ba tabbacin zai samu admission a jami'a>>Inji Hukumar JAMB

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *